Shahararren malamin dai wanda dama can tuni daya daga cikin yan kungiyar na ma'abota na'ura mai kwakwalwa a kasar Birtaniyar ya lashe kambun wanda yafi kowa habaka harkar sadarwar zamani a duniya na wannan shekarar.
NAIJ.com ta samu cewa sauran mutanen da suka lashe kyauta a taron dandalin sun hada da Gwamnan jihar Filatoi Plateau da ya lashe kyautar "gwarzon gwamnan shekarar" sai kuma karamin ministan albarkatun man fetur watau Dr. Ibe kachikwu a matsayin "gwarzon ministan shekara".
Sauran wadanda suka lashe kyauta a taron sun hada kuma da kamfanin rukunin kamfanonin Dangote a matsayin yan kasuwar shekara sai kuma Sanata Hope Uzodimma wanda ya lashe kyautar dan majalisar shekara.
Source: Naij Hausa
Title :
Isa Ali Ya Lashe Muhimmiyar Kyauta A Landan
Description : Shahararren malamin dai wanda dama can tuni daya daga cikin yan kungiyar na ma'abota na'ura mai kwakwalwa a kasar Birtaniyar ya lash...
Rating :
5