Hukumar 'yan sandan Najeriya ta kaddamar da wani cikakken bincike a kan satan da aka yi a gidan tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan a babban birnin tarayya, Abuja.
Sanarwa hukumar ‘yan sanda ta bayyana cewa bincike na farko ta nuna cewa wasu abubuwa ne kawai barayin suka yi awon gaba da su daga gidan.
Title :
Hukumar ‘yan sandan ta musanta wasu abubuwa da aka ce an sace a gidan tsohon shugaban kasa
Description : Hukumar 'yan sandan Najeriya ta kaddamar da wani cikakken bincike a kan satan da aka yi a gidan tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan ...
Rating :
5