Shahararriyar yar fim din nan ta masana'antar Kannywood watau Hadiza Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon ta fito fili ta nesanta kanta da wasu maganganu da akeyi mata na cewa tana soyayya da mawakin nan na Hausa watau Nazir Ahmad.
Source: Naij Hausa
Title :
Hadiza Gabon:Gaskiyan Abinda Ke Tsakani Na Da Naziru Ahmad
Description : Shahararriyar yar fim din nan ta masana'antar Kannywood watau Hadiza Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon ta fito fili ta nesanta kan...
Rating :
5