Gwamnatin tarayyar Najeriya da yanzu haka ke a hannun mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ta bukaci kotun tarayya da ke Abuja da ta gaggauta maida hatsabibin nan Nnamdi Kanu a gidan yarin dake a Abuja.
Title :
Gwamnatin Tarayya Ta Bukaci A Maida Nnamdi Kanu Kurkuku Da Gaggawa
Description : Gwamnatin tarayyar Najeriya da yanzu haka ke a hannun mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ta bukaci kotun tarayya da ke Abuja da...
Rating :
5