Karamin minitan muhalli kuma mamba a majalisar zartaswar Najeriya Alhaji Ibrahim Usaman Jibrin ya bayyana wani sabon kudurin gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari na dena anfamni da ledoji.
Karamin ministan ya bayyana cewa a maimakon ledojin da ke gurbata muhalli, gwamnatin ta tarayya zata bullo da wasu sabbin mazubai wadan da ke rubewa kuma da za'a iya sake anfani da su fiye da so daya.
Source: Naij Hausa
Title :
Gwamnatin Nigeria Na Shirin Hana Amfani Da Ledoji
Description : Karamin minitan muhalli kuma mamba a majalisar zartaswar Najeriya Alhaji Ibrahim Usaman Jibrin ya bayyana wani sabon kudurin gwamnatin taray...
Rating :
5