Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da bada hutun kwana daya ga ma’aikatan jihar murnar dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Gwamnatin ta ce tayi haka ne don mutane su yi amfani da ranar domin yi wa shugaban kasa addu’oi da kuma murnar dawowa da yayi bayan shafe sama da kwanaki 100 a kasar Britaniya ya na ganin likitocinsa.
Source: premium Hausa
Title :
Gwamnatin Jihar Kogi Ta Bada Hutu Don Murnar Dawowan Buhari
Description : Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da bada hutun kwana daya ga ma’aikatan jihar murnar dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Gwamnatin ta ce t...
Rating :
5