Gwamnatin jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya ta bayyana cewa, kungiyar Boko Haram ta lalata gidajen da suka kai miliyan guda da kuma azuzuwan makarantu 5,000 a fadin jihar.
Babban sakataren sake gina-gidajen da aka rusa, Yarima Saleh ya bayar da adadin ga manema labarai, in da ya ke cewa an yi asarar dukiyar da ta kai kusan tiriliyan biyu a rikicin na shekaru 6.
Source: rfi
Title :
Gidaje Miliyan Dayane Suka Lalace A Maiduguri Sanadin Boko Haram
Description : Gwamnatin jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya ta bayyana cewa, kungiyar Boko Haram ta lalata gidajen da suka kai miliyan guda da...
Rating :
5