Yau a garin Gombe kan Titin Margayi Shehu Usman Abubakar aka Samu Wani mai Sana'ar Saida Nama akan wannan Titin Ya Yashirya Walima tare Rabbar da Naman da Ya Gasa a wannan ta lahadi
Dinga Raba Naman da Ya Gasa Yake Rabuwa Yara da manya kyauta Saboda Murnan Dawowan Shugaban kasa Buhari lafiya .
Daga Bisani Akayi Addu'a Allah Yakara Masa lafiya da kwarin jiki .
Title :
Garin Gombe Sunyi Bikin Murnan Dawowan Buhari
Description : Yau a garin Gombe kan Titin Margayi Shehu Usman Abubakar aka Samu Wani mai Sana'ar Saida Nama akan wannan Titin Ya Yashirya Walima tare...
Rating :
5