Garin Nnewi da yake kudu maso gabashin Najeriya babban gari ne da tara hamshakan masu kudi. Garin ya shahara a cibiyar da ke dillancin kayayyakin mota da kanfanin da ake hada motoci. An san garin sosai a bangaren ma’aikata da take sarrafa kayan gidaje, sannan kamfanoni masu safara ta hanyar titi suna bi ta nan sosai.
Garin ya kunshi mutanen sama da miliyan biyu, bashi da nisa tsakanin shi da garin Onitsha da yake da babbar kasuwa a yankin Yammacin Afirka.
Source:Naki Hausa
Title :
Garin Da Ya Tara Hamshakan Masu Kudi A Nigeria
Description : Garin Nnewi da yake kudu maso gabashin Najeriya babban gari ne da tara hamshakan masu kudi. Garin ya shahara a cibiyar da ke dillancin kayay...
Rating :
5