Abdurrazak Ebola ya buge Dogo na dan Bunza a turmin farko a damben safiyar Lahadi da suka yi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria.
Turmi daya suka taka Ebola daga Kudu ya yi nasara, inda daga baya Dan Bunza daga Arewa ya ce zarensa ya kwance kafin a buge shi, amma daga baya ya amince an kashe shi.
Source: BBC Hausa
Title :
Ebola Ya Doke Dogon Bunza
Description : Abdurrazak Ebola ya buge Dogo na dan Bunza a turmin farko a damben safiyar Lahadi da suka yi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei ...
Rating :
5