Tsohon shugaban tsagerun Neja Delta ya zargi shugaban kasa da makarrabansa a kan cewa makaryata ne sanadiyar tuhumar da a ke yiwa Diezani na handamar kudi da tayi
A bisa tuhumar da gwamnatin Najeriya ta ke yiwa tsohuwar ministan man fetur, Diezani Alison-Madueke na handamar kudi har dalar Amirka biliyan 90 ne Asari Dokubo ya ce gwamnatin ba ta da wata hujja.
Source: Naij hausa
Title :
Dokubo Asari:Dalilin Dayasa Nace Buhari Makaryaci Ne
Description : Tsohon shugaban tsagerun Neja Delta ya zargi shugaban kasa da makarrabansa a kan cewa makaryata ne sanadiyar tuhumar da a ke yiwa Diezani na...
Rating :
5