Kungiyar nan ta gamayyar jam'iyyun Najeriya watau Inter-Party Advisory Council (IPAC) a turance ta bayyana cewa dawowar shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya bayan shafe watanni sama da uku ko shakka babu ta kwantar wa da yan Najeriya hankali.
Kungiyar gamayyar jam'iyyun ta sanar da hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a hedikwatar ta dake a Abuja da kuma shugaban gamayyar mai suna Muhammad Nalado ya sanyawa hannu.
Daga karshe kuma sai ya shawarci shugaban da ya zage dantse ya ci gaba da aiwatar da ayyukan da yayi wa talakawan da suka zabe shi tunda dai lokaci na ta kara kurewa.
Title :
Dawowan Buhari Yasa Yan Nigeria Samun Sa'ida
Description : Kungiyar nan ta gamayyar jam'iyyun Najeriya watau Inter-Party Advisory Council (IPAC) a turance ta bayyana cewa dawowar shugaba Muhammad...
Rating :
5