Tottenham na dab da daukar Davinson Sanchez daga kulob din Ajax, a kan kudin da ake sa ran zai kai fam miliyan 42.
Sanchez mai shekara 21 shi ne zai zama na farko da kulob din zai saya a lokacin bazara.
Kociyan Tottenham Mauricio Pochettino ya ce, yana son sayen 'yan kwallo hudu kafin a rufe kasuwar tamaular, kuma yana sa ran zai kara wasu 'yan wasan".
Source: BBC Hausa
Title :
Davidson Sanchez Ya Kusa Komawa Tottenham
Description : Tottenham na dab da daukar Davinson Sanchez daga kulob din Ajax, a kan kudin da ake sa ran zai kai fam miliyan 42. Sanchez mai shekara 21 s...
Rating :
5