Dattawan Niger Delta Sun Ba Gwamnati
Wa'adi Kan Bukatunsu
Kungiyar Dattawan yankin Niger Delta ta ba
gwamnatin tarayya daga zuwa ranar 1 ga
watan Nuwamba kan ta cika masu
alkawurran da aka yi masu ko kuma su
janye daga shirin zaman lafiyar yankin da
aka kulla kwanakin baya.
Idan ba a manta ba a karshen shekarar da
ta gabata ne, kungiyar Dattawan Niger Delta
ta gabatarwa gwamnatin tarayya wasu
bukatun yankin har 18 a matsayin sharadin
wanzuwar zaman lafiya a yankin. Daga cikin
bukutun akwai batun bayar da rijiyar mai ga
'yan asalin yankin.
DANNA ALAMAR (LIKE)............
Title :
Dattawan Niger Delta Sun Ba Gwamnati
Wa'adi Kan Bukatunsu
Description : Dattawan Niger Delta Sun Ba Gwamnati Wa'adi Kan Bukatunsu Kungiyar Dattawan yankin Niger Delta ta ba gwamnatin tarayya daga zuwa rana...
Rating :
5