A jiya Asabar hamshikin Dan kasuwar Najeriya Dangote ya bayyana gudumuwar Naira Biliyan daya. An nada wani kwamiti ne domin duba wadanda gobara ya taba.
Bayan Dangote ya rabawa wasu kyautar shi ma Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada wata Miliyan 500 din. A kwanakin baya ne dai gobara ta ci kayan wasu inda aka yi asarar kaya ma sama da Naira Biliyan 28.
A Najeriya kurum dai Kamfanin Dangote ya samu karin ciniki na kusan Naira Biliyan 300 ban da sauran kasashen da ke kusa irin su Zambiya, Habasha, Sanagal, Ghana, Kongo, Gambiya da sauran su a kwanakin nan.
Source: Naij Hausa
Title :
Dangote Yayi Kyautan Biliyan Daya
Description : A jiya Asabar hamshikin Dan kasuwar Najeriya Dangote ya bayyana gudumuwar Naira Biliyan daya. An nada wani kwamiti ne domin duba wadanda gob...
Rating :
5