Shugaban IPOB Nnamdi Kanu yace ya kaddamar da sojojin Biyafara ne saboda samar da tsaro ga yan kabilar Igbo.
Kanu yayi magana ne jim kadan bayan ziyarar da ya kai wa sanata Enyinna Abaribe a Abia, a ranar Talata 22 ga watan Agusta.
Shugaban Biyafaran ya zargi gwamnatin tarayya da rashin kare hakkin yan kabilar Igbo, hakan yasa ya shirya sojojin Biyafaran.
Yace yan sanda sun gaza hukunta Fulani makiyaya masu kasha yan Igbo.
Source: Naij Hausa
Title :
Dalilin Dayasa Nakafa Sojojin Sirri Na Biafara-Nnamdi Kanu
Description : Shugaban IPOB Nnamdi Kanu yace ya kaddamar da sojojin Biyafara ne saboda samar da tsaro ga yan kabilar Igbo. Kanu yayi magana ne jim kadan ...
Rating :
5