Mun fahimci abin da ya sa Aliko Dangote ke sha'awar sayan Kungiyar bayan wata hira da yayi da gidan Jaridar Bloomberg. Daga cikin dalilan akwai:
1.Alhaji Aliko Dangote ya dade yana goyon bayan Kungiyar Arsenal don haka ba mamaki idan ya nemi ya saye hannun jari a kulob din.
2.Attajirin ya bayyana da bakin sa cewa nan da shekarar 2020 zai shiga da kasuwancin sa zuwa Kasar Turai bayan yayi zarra a harkar abinci da siminti a gida.
3. Kungiyar Arsenal ta gaza cin kofuna
An dauki lokaci Arsenal ta gagara lashe Gasar Firimiya na Ingila. Watakila a dalilin haka ne Dangote ke shirin sayen Kulob din ya kuma kori Kocin Kngiyar Arsene Wenger.
Source: Naij Hausa
Title :
Dalilan Dayasa Dangote zai Sayi Arsenal
Description : Mun fahimci abin da ya sa Aliko Dangote ke sha'awar sayan Kungiyar bayan wata hira da yayi da gidan Jaridar Bloomberg. Daga cikin dalila...
Rating :
5