Wannan na zuwa ne a yayin da yakin cacakar-baka tsakanin bangarorin biyu ya janyo hankulan kasashen duniya, in da a baya-bayan nan shugaba Trump ya ce, gwamnatin Korea Ta Arewa za ta gane kuranta na fito na fito da Amurka.
A bangare guda, shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nuna damuwa game da barazanar harba makamin Nukilya daga Korea Ta Arewa, in da ya ce, kasashen duniya na bukatar yin aiki tare don ganin cewa, kasar ta dawo kan turbar tattaunawar sulhu ba tare da gindaya wasu sharudda ba...
Source: Rfi Hausa
Title :
China Taja Kunnen Trump Kan Korea Ta Arewa
Description : Wannan na zuwa ne a yayin da yakin cacakar-baka tsakanin bangarorin biyu ya janyo hankulan kasashen duniya, in da a baya-bayan nan shugaba T...
Rating :
5