Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi wa 'yan kasar jawabi ranar Litinin bayan ya yi fiye da wata uku yana jinya a kasar Birtaniya, kamar yadda fadar shugaban kasar ta sanar.
A ranar Asabar ne shugaban ya koma gida Najeriya.
Mai bai wa shugaban Shawara kan watsa labarai Femi Adesina ya ce za a yada jawabin shugaban a kakafen yada labaran kasar ranar Litinin da misalin karfe 7:00 na safe agogon kasar.
Source: BBC Hausa
Title :
Buhari Zai Yi Jawabi Wa Yan Nigeria Ran Litinin
Description : Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi wa 'yan kasar jawabi ranar Litinin bayan ya yi fiye da wata uku yana jinya a kasar Birtaniya, ...
Rating :
5