An sanya dawowar Shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa lokacin bikin babban sallah a cewar jaridar Sahara Reporters.
Shugaban kasar na wajen kasar sama da kwanaki 100 don ganin likita a birnin Landan sannan kuma a cewar jaridar yanar gizo, wasu na kusa da shin a shirin dawo da shugabna kasar nan da makonni biyu don bikin babban sallah wato Eif-il-Kabir.
An rahoto cewa uwargidan shugaban kasar, Aisha Buhari ta soke tafiyarta aikin Hajji domin ta kasance a kusa lokacin dawowar shugaban kasar gida Najeriya.
Source: Naij Hausa
Title :
Buhari Zai Dawo Najeriya Don Yin Babban Sallah
Description : An sanya dawowar Shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa lokacin bikin babban sallah a cewar jaridar Sahara Reporters. Shugaban kasar na wajen ...
Rating :
5