Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin jami'an gwamnatinsa ranar Asabar a birnin Landan, inda ya shafe fiye da wata uku yana jinya.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya shafe fiye da wata uku yana jinya a Landan, ya gana da Ministan Yada Labaran kasar Lai Mohammed da wasu daga cikin jami'an gwamnatin kasar a ranar Asabar
Jami'an da suka kai wa shugaban ziyara har da masu mataimakansa kan harkokin sada yada labarai Malam Garba Shehu da Femi Adesina
Title :
Buhari Ya Gana Da Jamian Gwamnatin Sa A London
Description : Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin jami'an gwamnatinsa ranar Asabar a birnin Landan, inda ya shafe fiye da wa...
Rating :
5