Wasan Neymar na farko a Paris St-Germain ka iya sake samun jinkiri saboda har yanzu hukumomin kwallon kafa a Faransa ba su samu takardun amincewa da cinikinsa ba, bayan ya kafa tarihin koma wa PSG daga Barcelona a kan fam miliyan 200.
Hukumar kwallon kafa ta Faransa ta ba wa takwararta ta Spaniya wa'adin zuwa daren Alhamis domin aika mata takardun amincewa da komwarsa kungiyar PSG a gasar Ligue 1.
Kuma matukar wa'adin ya wuce, Neymar ba zai buga wa PSG wasa a Guingamp ranar Lahadi ba.
Source:BBC hausa
Title :
Neymar Zai Jinkirta Taka Leda A PSG
Description : Wasan Neymar na farko a Paris St-Germain ka iya sake samun jinkiri saboda har yanzu hukumomin kwallon kafa a Faransa ba su samu takardun ami...
Rating :
5