PSG ta Kammala Sayan Dan Wasan Gaba Na Barcelona kuma Dan Kasar Brazil wato NEYMAR JR Akan zunzurutun kudi har £198m (222m euros)
A yanzu dai Dan Wasan ya kafa tarihi a fagen Kwallon kafa Wanda Shine dan Kwallon Kafa da yafi kowa Tsada a Duniya tun farata Zuwa Yau
Title :
Photos ;PSG ta Kammala Sayan NEYMAR Daga Barcelona
Description : PSG ta Kammala Sayan Dan Wasan Gaba Na Barcelona kuma Dan Kasar Brazil wato NEYMAR JR Akan zunzurutun kudi har £198m (222m euros) A yanzu d...
Rating :
5