Anyi nasarar kame wasu mutane masu garkuwa da mutane tare da hallaka su a cikin jihgar Taraba, Mutanen da aka kashe an same su da bindigogi da wasu muggan makamai kuma kafin mutuwar su sun bada tabbacin cewa ba shakka suna aikata wannan danyen aikin
Rundunan yan sandan jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da kissan wasu matasa da suka addabi jama’a wajen garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.
Kamar yadda bayanai suka tabbatar Matasa da suka harzuka ne suka kashe wasu samari guda hudu da ake zargi masu satan mutane ne su yi garkuwa da su,kuma lamarin ya faru a kauyen Tella a karamar hukumar Gassol na jihar Taraba.
Source: VOA Hausa
Title :
Anyi Nasaran Hallaka Wasu Masu Kama Mutane Suna Garkusa Dasu A Taraba
Description : Anyi nasarar kame wasu mutane masu garkuwa da mutane tare da hallaka su a cikin jihgar Taraba, Mutanen da aka kashe an same su da bindigogi...
Rating :
5