Ankara wa Ibrahim Magu da wasu manyan ma’aikatan hukumar yaki da cin hanci da rashawa(EFCC) Jami’an tsaro dan kare rayukansu bayan yan bndiga sun kai wa ofishin su dake Abuja hari.
An dauki sabon matakin tsaron ne bayan wasu yan bindiga sunkai wa Ofishin hukumar dake Abuja hari a jiya.
Allah ya Kyauta
Source: Naij Hausa
Title :
Ankara Wa EFCC Jamian Tsaro Bayan Harin Da Yan Bindiga Suka Kai Jiya
Description : Ankara wa Ibrahim Magu da wasu manyan ma’aikatan hukumar yaki da cin hanci da rashawa(EFCC) Jami’an tsaro dan kare rayukansu bayan yan bndi...
Rating :
5