An dakatar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa biyar, bayan da aka ba shi jan kati a karawar da Real Madrid ta ci Barcelona 3-1 a Spanish Super Cup a ranar Lahadi.
Source:BBC Hausa
Title :
Andakatar Da Zakaran Madrid(Ronaldo) Na Wasanni Biyar
Description : An dakatar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa biyar, bayan da aka ba shi jan kati a karawar da Real Madrid ta ci Barcelona 3-1 a Spanish Su...
Rating :
5