An gano wasu sabbin kadarori mallakar tsohuwar minister man fetur a gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Diezani Alison-Madueke a bincike da ake mata bisa tuhumar satar makudan kudade a birnin Landan.
Source: Naij.com
Title :
An Tono Wasu Kaddarorin Diezani A Landan
Description : An gano wasu sabbin kadarori mallakar tsohuwar minister man fetur a gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Diezani Alison-Madueke...
Rating :
5