Yansanda a kasar Spaniya sun yi wani gagarumin farmaki kan 'yan ta'adda, bayan wasu harbe-harbe a wurin shakatawa na garin Cambrils dake kudancin birnin Barcelona.
Mahukunta sun ce , an harbe har lahira mutane biyar da ake zargi da ayyukan ta'addanci, daure da wata damarar kunar bakin wake.
An danganta faruwar lamarin da mumman harin baya-bayan nan da aka kai a birnin Barcelona, lokacin da maharan tuka babbar wata motar daukar kaya ta cikin taron jama'a a sanannen titin Las Ramblas na birnin.
Source: BBC Hausa
Title :
An Harbe Mutane Biyar Da Ake Zargi A Barcelona
Description : Yansanda a kasar Spaniya sun yi wani gagarumin farmaki kan 'yan ta'adda, bayan wasu harbe-harbe a wurin shakatawa na garin Cambrils ...
Rating :
5