Hukumomin Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar China 8 da ake zargi da hakar ma’adinai a Jihar Plateau ba tare da izini ba.
Minista Fayemi ya kuma bayyana cewa Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osibanjo ya bada umurnin rufe wurin hakar ma’adinan da kuma neman wani fitatcen mai hakar ma’adinai Abdullahi Usman da ake kira Dan China.
Source: rfi Hausa
Title :
An Chafke Yan China Dake Hakar Ma'adanai Ta Haram Hacciyar Hanya
Description : Hukumomin Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar China 8 da ake zargi da hakar ma’adinai a Jihar Plateau ba tare da izini ba. Minista Fayemi ya ...
Rating :
5