A ranar Talata 15 ga watan Agusta ne rundunar Yansandan jihar Kano ya bayyana fuskokin wasu mutane da dama data kama kan zarginsu da aikata laifukan da suka shafi luwadi da fyade ga kananan yara.
Kaakakin rundunar, DSP Magaji Musa Majia ne ya jagoranci bajekolin ma’aikata miyagun laifukan a shelkwatar rundunar dake unguwar Bompai, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.
Allah ya Kyauta
Source:Naij Hausa
Title :
An Bayyan Fuskokin 'Yan Fyade Da Luwadi A Kano
Description : A ranar Talata 15 ga watan Agusta ne rundunar Yansandan jihar Kano ya bayyana fuskokin wasu mutane da dama data kama kan zarginsu da aikata ...
Rating :
5