Tsohon Mataimakin Gwamnan Bauchi, Garba Muhammad Gadi Ya Rasu A Kasar Indiya
Ana sa ran shigo da gawarsa Nijeriya a yau Laraba domin yi masa jana'iza.
Title :
Allah yayi Rasuwa wa Tsohon Mataimakin Gwamnan Bauchi
Description : Tsohon Mataimakin Gwamnan Bauchi, Garba Muhammad Gadi Ya Rasu A Kasar Indiya Ana sa ran shigo da gawarsa Nijeriya a yau Laraba domin yi ma...
Rating :
5