Dan majalisar nan na tarayya mai wakiltar mazabar kananan hukumomin Kazaure, Roni, Yankwashi da kuma Gwuiwa ya fito fili ya fadawa duniya cewa shi fa albashin sa da mutane ke ta fada kwana 7 yake yi masa shikenan ya rabar da shi ga al'umma.
Dan majalisar dai yayi wannan ikirarin ne lokacin da yake zantawa da jama'ar mazabar sa da suka je masa ziyara inda ya bayyana cewa shi kudin sa ba na ajiye wa bane da ya samu yake bayar wa.
Source: Naij Hausa
Title :
Albashina Miliyan 8 Kwana 7 Yake Min-Hon.Gudaji
Description : Dan majalisar nan na tarayya mai wakiltar mazabar kananan hukumomin Kazaure, Roni, Yankwashi da kuma Gwuiwa ya fito fili ya fadawa duniya ce...
Rating :
5