Allah ya nauki ran wata maniyyaciya yar asalin jihar Sokoto mai suna Inno Mu’azu, ta rasu ne a filin tashin jirgi na Sultan Abubakar III da ke Sokoto.
Inno, mai shekaru 56 a duniya ta rasu ne a yayinda take kokarin shiga jirgin a ranan Alhamis da yamma.
Allah ji Kan Musulmi Ameen
Source:Naij Hausa.com
Title :
Ajali:Wata Maniyaciyan Aikin Hajji Ta Rasu A Filin Jirgi
Description : Allah ya nauki ran wata maniyyaciya yar asalin jihar Sokoto mai suna Inno Mu’azu, ta rasu ne a filin tashin jirgi na Sultan Abubakar III da ...
Rating :
5