Abubuwan Da Iyaye Za Su Rika Hana 'Ya'Yansu
1) Iyaye su tarbiyyanci 'ya'yansu wajen nisantar karya da zamba da ha'inci tare da bayyana masu illolinsu.
2) Iyaye su tarbiyyanci 'ya'yansu a kan hana su zaman banza da shantakewa. Wanda zai sa su zama ci-ma - zaune, ta yadda su rika tunanin ayyuka na lalata da watsewa.
3) Iyaye su rika tarbiyyantar 'ya'yansu kan koyi da Munanan dabi'un Yahudawa da Kiristoci.
4) Iyaye su hana 'ya'yansu abotaka da kangararrun yara, domin ta irin haka ne za su koyi munanan dabi'u.
5) Iyaye su hana 'ya'yansu karanta mujallu da litattafai na batsa da fina fi ai masu gurbata tarbiyya
6) Wajibi ne iyaye su nesanta barin 'ya'yansu mata fita wajen samari barkatai, wannan na haifar da bacin rai na har abada.
7) Lalle iyaye su takaita Zirga zirgar 'ya'yansu mata idan har su balaga.
Title :
Abubuwan da Iyaye ya kamata su Rika Hana 'ya' yansu
Description : Abubuwan Da Iyaye Za Su Rika Hana 'Ya'Yansu 1) Iyaye su tarbiyyanci 'ya'yansu wajen nisantar karya da zamba da ha'inci ...
Rating :
5