Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido CON, cikin yanayin walwala yake tattaunawa da daya daga cikin lauyoyin sa a harabar kotu kafin fara zama na cigaba da zaman shari'ar sa da EFCC.
Title :
Yau A Ke Ci Gaba Da Sauraren Sha'ri'ar Sule Lamido Da EFCC
Description : Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido CON, cikin yanayin walwala yake tattaunawa da daya daga cikin lauyoyin sa a harabar kotu kafin fara...
Rating :
5