'
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani kabilar Ibo mai suna Stanly Arinze wanda ke zama a yankin Jaba dake Kano wanda dan asalin jihar Anambra ne, wanda yake safarar kwayar tiramol zuwa Kano da Jamhuriyar Nijar.
Kwayar wadda ta kai ta kimanin naira milyan 19,200,000, an gano su ne a cikin kwalin talabijin kirar Plasma dauke a cikin mota kirar tirela a by-pass na gabashin Kano.
Title :
Yan Sanda Sun Kama Wani Inyamuri Da Kwayoyi Na Kimanin Naira Milyan 20 A Kano
Description : ' Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani kabilar Ibo mai suna Stanly Arinze wanda ke zama a yankin Jaba dake Kano wanda dan a...
Rating :
5