Shahararren Dan wasan Ingila nan WAYNE ROONEY Ya koma Tsohuwan Kungiyar sa Wato EVERTON daga Kungiyar Kwallon kafa na MANCHESTER UNITED bayan ya shafe dawon shekara 13 da barinta.... Shidai Rooney zai sanya lamba 10 abayan Rigarsa
Title :
WAYNE ROONEY YA KOMA EVERTON
Description : Shahararren Dan wasan Ingila nan WAYNE ROONEY Ya koma Tsohuwan Kungiyar sa Wato EVERTON daga Kungiyar Kwallon kafa na MANCHESTER UNITED baya...
Rating :
5