An Kara samun Karin wasu 'Yan ta'adda Boko Haram da suka mika wuya ga bataliyan ofurashin Lafiya Dole.
Wadanda suka mika wuya sune Usman Ali, mai shekaru 22, Ibrahim Matukur, mai shekaru 13 da Usman Hussaini mai shekaru 25.
Sun mika wuya ne ga bataliya ta 27 Task Force Brigade na Operation LAFIYA DOLE dake Buni Yari, karamar hukumar mulki ta Gujba a jihar Yobe.
Title :
Wasu Matasan 'Yan Boko Haram Sun Mika Wuya Ga Sojoji
Description : An Kara samun Karin wasu 'Yan ta'adda Boko Haram da suka mika wuya ga bataliyan ofurashin Lafiya Dole. Wadanda suka mika wuya sun...
Rating :
5