Kai Duniya Ina Zaki Damu.
Jiya nedai wasu 'barayin mashin suka cakka ma wannan bawan Allah mai suna Rabi'u (Baba Rabee) wuka a ciki sanda Hanji ya fito waje don su karbi mashin din shi kiran Boxer a rukunin gidajen nan na Gida Dubu (1000) Dake nan cikin garin Bauchi, Amma Allah bai nufe su da amsar mashin din ba,
Wannan lamari dai ya faru ne dai dai bayan sallar Magariba inda yanzu haka dai Rabi'u yana kwance a Asibitin kwararru na Abubakar Tafawa Balewa dake nan cikin garin Bauchi.
Title :
WASU BARAYI SUN CAKKA MAWANI MUTUM WUKA DAN SU KARBI BABUR DINSA
Description : Kai Duniya Ina Zaki Damu. Jiya nedai wasu 'barayin mashin suka cakka ma wannan bawan Allah mai suna Rabi'u (Baba Rabee) wuka a ciki...
Rating :
5