Dana samu labarin rasuwar shi lokacin da muka dauki wannan hoton ne ya fara fado min a Rai - Yadda ya rike hannuna yace min "ya ta Allah Ya yi miki Albarka kuma ku kara himma wajen karfafa martabar kasarmu"
Allah ya yiwa Maitama Sule Rahama da dukkan musulmai baki daya.
Hausa Times
Title :
Wasiyyar Da Dan Masanin Kano Ya Yi Min - Hadiza Gabon
Description : Dana samu labarin rasuwar shi lokacin da muka dauki wannan hoton ne ya fara fado min a Rai - Yadda ya rike hannuna yace min "ya ta All...
Rating :
5