Daya daga cikin gwamnonin PDP da suka ziyarci Shugaba Buhari a ranar Laraba wato Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya tabbatar da cewa Ubangiji Ya karbi Addu'o'in da aka rika yiwa Shugaba Buhari na samun lafiya.
Gwamnan ya nuna cewa saduwar da suka yi da Shugaban ya bashi tabbacin cewa Buhari ya samu lafiya inda ya yabawa al'ummar Nijeriya kan wannan jajircewa kan Addu'o'in da kuma irin hakurin da suka nuna kan wannan jarrabawar,
Title :
Ubangiji Ya Karbi Addu'o'in Talakawa Kan Buhari- Gwamnan Akwa Ibom
Description : Daya daga cikin gwamnonin PDP da suka ziyarci Shugaba Buhari a ranar Laraba wato Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya tabbatar da cewa...
Rating :
5