Ansamu labarin cewa. Farkon ja gaba na Arewacin Najeriya kuma tsohon ministan Nageria wato Alhaji Maitama Sule Allah ya mishi rasuwa.
Ya ta'ba tsayawa takara na Shugaban 'kasan Nageriya Amman ya rasa akan Shehu Shagari
Tsohon ministan janhoriyan Nageria, Ambassador Maitama Sule ya Rasu.
Yanda rahoton yazo, cewa Alhaji Maitama Sule Ya Rasu ne a safiyar yau a asibitin dake Cairo a 'kasar Egypt. Cewar wasu daga cikin 'yan uwanshi na jiki.
Daga Nija.com