Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur
Wani sabon Annabi ne ya bayyana a kasar Sudan. Kuma an fara saukar masa da wata Sura wai ita Suratu Dárfur ita ce yake karantawa da larabcin yan koyo, ba fasaha ba gishiri ko kadan.
Ku saurara ku ji, kafin wani lokaci ya samu mabiya
Allah ka kara mana hankali da basira.
DOWNLOAD AUDIO
Title :
SUBHANALLAH: Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar
Description : Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur Wani sabon Annabi ne ya bayyan...
Rating :
5