Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikowa da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje wasika ta musamman domin ta'aziyyar marigayi Dakta Yusuf Maitama Sule.
Wasikar mai dauke da sa hannun shugaban kasan, ta bayyana rashin Maitama Sule a matsayin babban rashi.
Za a karanta wasikar ne a yayin da tawagar gwamnatin tarayya wanda mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai nada za su halarci jana'izar marigayin.
Daga Rariya
Title :
Shugaba Buhari Ya Aiko Da Sakon Ta'aziyyar Danmasanin Kano
Description : Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikowa da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje wasika ta musamman domin ta'aziyyar marigayi Dakta...
Rating :
5