Daga Sani Twoeffect Yauri
Bayan da ya kammala digirinsa na farko tare da Yar-Uwarsa Zahara Buhari daga Jami'ar Surrey Guildford dake Ingila a shekarar da ta gabata, yanzu kuma bayan shekara daya ya sake mallakar takardar shaidar kammala digiri na biyu a Jami'ar Ingilan.
Title :
Photos: Yusuf Buhari Ya Kammala Digirinsa Na Biyu
Description : Daga Sani Twoeffect Yauri Bayan da ya kammala digirinsa na farko tare da Yar-Uwarsa Zahara Buhari daga Jami'ar Surrey Guildford dake In...
Rating :
5