Maryam Muhammed daga jihar Bauchi ta kammala karatun digirin ta a jami'ar Queen Mary University ta birnin Landan. Inda ta fita da matsayi mai darajar farko (First Class) a fannin shari'a (Law)
Source rariya
Title :
Photos: Yar Asalin Jihar Bauchi Ta Yi Zarra A Birnin Landan
Description : Maryam Muhammed daga jihar Bauchi ta kammala karatun digirin ta a jami'ar Queen Mary University ta birnin Landan....
Rating :
5