Wasu dalibai guda biya yan jami’iar tarayya da ke garin Akure na jihar Ondo sun rasa rayunkan su bayan kwale-kwalen da suke ciki ta kife dasu a cikin rafin. Al’amarin ya faru ne a lokacin da daliban ke kokarin daukan hoton kansu da wayar sallula.Shugaban dalibai na jami’an mai suna Comrade Olaseinde Adeyinka ya tabbatar rasuwar daliban a wata sanarwa kamar haka, “Muna bakin ciki da juyayin sanar da rashin yan uwan mu da mukayi, Olabiyi Emmanuel daga sashin nazarin harkan noma da muhalli, da kuma Olokun Babatunde Alex daga sashen kimiyyar gudanar da ayyuka.Labarin da muka samu yace daliban sunje dakin koyan aiki ne na fanin kamun kifi dake bayan dakin taro na Obakekere.“Bayan sun sun gama aikin su, su hudu suka shiga cikin kwale-kwalen da aka ajiye a gefen rafin domin su dauki hotuna, a lokacin da suke daukan hotunan ne kwale-kwalen ta kife dasu, mutum biyu daga cikinsu sun iya ninkaya suka fitar da kansu, amma sauran biyun basu iya ba wanda shine sandiyar mutuwam nasu.
Title :
Photos: Wasu Matasa Biyu Sun Rasa Rayukansu Yayin Daukan Selfie A Kwale-Kwale
Description : Wasu dalibai guda biya yan jami’iar tarayya da ke garin Akure na jihar Ondo sun rasa rayunkan su bayan kwale-kwalen da suke ciki ta kife das...
Rating :
5