Wani tsoho dan shekara 70, mai suna Aminu Bello wanda aka fi sani da Babangida Kosai a unguwar Gaida Fadama ya bai wa jikar abokinsa 'yar shekara takwas Naira dari hudu ya yi mata fyade.
Kakakin rudunar 'yan sanda Jihar Kano, DSP, Magaji Musa Majiya, ya ce ana cigaba da bincike don gabatar da shi a gaban kuliya.
Daga Zuma Time Hausa