LABARI CIKIN HOTUNA
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a yayin da ya kama hanyar zuwa kasar Misira domin ganawa da dalibai masu karatun jinya (Nursing) da gwamnatin jihar Kano ke kokarin dawo dasu gida duk da saura shekara guda su kammala karatunsu.
Saidai a gefe guda kuma, gwamnatin Kano ta sanar da cewa za ta dawo da 37 daga cikin dalibai 154 dake karatun ne sakamakon rashin taka rawar gani a karatun nasu.
Title :
Photos: Sanata Kwankwaso ya tapi ziyar tar dalibai a Kasar Misira
Description : LABARI CIKIN HOTUNA Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a yayin da ya kama hanyar zuwa kasar Misira domin ganawa da dalibai masu karatun jinya (Nur...
Rating :
5