Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo da mai dakinsa Dolapo Osinbajo da yayan shugaba Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari da Zahara Buhari a wajen bikin daurin auren diyar Gwamnan Ogun Ibikunle Amosun (Ayomide Amosun) wacce ta auri Dipo Dabiri, da ga babban mai taimakawa shugaban kasa a sha'anin kasashen waje Mista Abike Dabiri
8/7/2017 a Ogun
Title :
Photos: Osinbanjo Ya Kwashi Yayan Buhari Zuwa Wajen Biki
Description : Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo da mai dakinsa Dolapo Osinbajo da yayan shugaba Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari d...
Rating :
5